-
Iran Ta Zargi Kasashen Yammaci Da Yada Kiyayya A Kan Musulunci
Mar 16, 2019 10:26Shugaban kasar Iran Sheikh Hassan Rauhani ya zargi kasashen yammacin turai da yada kiyayya ga musulmi ta hanyar siyasarsu.
-
Iran Ta Yi Allawadai Kan Harin Da Aka Kai Wa Musulmi A Newzeland
Mar 16, 2019 05:39Kakakin ma’ikatar harkokin wajen kasar Iran bahram Qasemi ya bayyana cewa kasar Iran tana yin Allawadai da kakausar murya kan harin da aka kaiwa musulmi a Newzealand.
-
Limamin Juma'ar Birnin Tehran: Amurka Ta Sha Kayi A Kasashen Iraki Da Siriya
Mar 15, 2019 16:52Limamin da ya jagoranci sallar juma'ar birnin Tehran ya ce kowa ya yarda cewa jamhoriyar musulinci ta Iran ta karya kudurin Amurka a kasashen Siriya da Iraki
-
Iran Ta Mayar Da Martani Kan Rahoton Amurka Na Kare Hakkin Bil Adama
Mar 14, 2019 16:58Kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Iran Bahram Qasemi ya mayar da martani kan rahoton Amurka na shekara-shekara kan kare hakkokin bil adama a kasashen duniya.
-
Sharhi : Ziyarar Ruhani A Iraki
Mar 14, 2019 04:12Shugaban kasar Iran Dakta Hassan Rohani, ya kammala ziyarar kwanaki uku da ya yi a kasar Iraki.
-
Shugaba Rohani Ya Gana Da Ayatollahi Sistani
Mar 13, 2019 16:47Shugaban jamhoriyar musulinci na Iran ya gana babban marja'in mabiyar mazhabar shi'a a kasar Iraki Ayatollahi sayyid Ali Sistani
-
Iran : Rohani Ya Samu Kyakyawan Tarbe Ga Dukkan Bangarori A Iraki
Mar 13, 2019 05:29Yau kwana na uku kuma na karshe kenan da shugaban kasar Iran, Dakta Hassan Rohani, ke gudanar da ziyarar aiki a kasar Iraki.
-
Iran : Jagora Ya Karrama Janar Soleimani, Da Lambar Yabo Mafi Girma Ta Soji
Mar 12, 2019 07:46Jagoran juyin juya halin musulinci na kasar Iran, Ayatollah Seyyed Ali Khamenei, ya karrama Janar Ghassem Soleimani, da lambar yabo ta ''Zulfiqar" lambar yabo mafi girma a aikin soji a kasar.
-
Rohani: Alaka Tsakanin Iran Da Iraki, Alaka Ce Ta Dan Uwantaka Da Tarihi
Mar 12, 2019 05:49Shugaban kasar Iran Dakta Hasan Rohani ya bayyana cewa alaka tsakanin kasashen Iran da Iraki, alaka ce da dan uwantaka dake da dadadden tarihi
-
Bunkasa Harkokin Ilimi Da Bincike Tsakanin Iran Da Tarayyar Afrika
Mar 11, 2019 15:06Bangarorin tarayyar tarayyar Afrika da kuma gwamnatin Iran sun tattauna kan batun bunkasa harkokin ilimi da bincike a tsakaninsu.