-
Taliban Ta Kai Mummunan Hari A Wani Barikin Sojin Afganistan
Oct 19, 2017 14:37Kungiyar Taliban na ci gaba da zazzafa kai hare harenta kan sojojin kasar Afganistan, inda ta kai hare hare guda uku a cikin sa'o'i 48 da suka gabata.
-
Palastinu : Babu Mahalukin Da Zai Cilasta Mana Ajiye Makamai_Hamas
Oct 19, 2017 13:36Shugaban kungiyar Hamas na zirin Gaza, Yahya Sinouar, ya bayyana cewa babu wani mahaluki a duniya da zai cilasta masu ajiye makamai ko kuma amuncewa da Isra'ila a matsayin kasa.
-
Sojojin Yamen Sun Kashe Sojojin Hayar Masarautar Saudiyya Masu Yawa
Oct 18, 2017 15:30Sojojin Yamen da dakarun sa-kai na kasar sun kaddamar da hare-haren daukan fansa kan yankunan kudancin Saudiyya, inda suka kashe sojojin hayar Saudiyya masu yawa.
-
Sojoji Sun Shiga birnin Sinjar Da Ke Arewacin Iraki
Oct 17, 2017 09:02Da safiyar yau ne dai sojojin na Iraki suka kutsa garin na Sinjar bayan da mayakan kurdawa na Peshmarga suka janye daga cikinsa.
-
Dakarun Iraki Sun Kwato Garin Kirkuk
Oct 17, 2017 02:21Dakarun Iraki sun kwato garin Kirkuk ciki har da wasu mahimman wurare da suka hada da ofishin gwamnan lardin da sansanin soji da cibiyoyin mai da kuma filin jirgin sama.
-
Jiragen Amurka Marar Direba Sun Hallaka 'Yan IS A Yemen
Oct 17, 2017 02:20Rundinar sojin Amurka ta sanar da hallaka gomman 'yan ta'addan Da'esh a wasu sansanoni biyu a kasar Yemen.
-
Kungiyoyi A Tunusiya Suna Ci Gaba Da Yin Gargadi Kan Kutsen H.K.Isra'ila A Nahiyar Afrika
Oct 16, 2017 05:07Kungiyoyi masu zaman kansu da 'yan siyasa a Tunusiya suna ci gaba da yin gargadi kan yadda gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila take ci gaba da yin kutse tare da samun gagarumin tasiri a kasashen nahiyar Afrika.
-
Iraki : Kasancewar Mayakan PKK A Kirkuk Shelanta Yaki Ne
Oct 15, 2017 14:13Gwamnatin Iraki ta ce kasancewar mayakan kurdawa Turkiyya na PKK a yankin Kirkuk da sojojin kasar ke kokarin kwatowa shelanta yaki ne a kan ta.
-
Gwamnatin Kasar Syria Ta Bukaci Turkia Ta Janye Sojojinta Daga Yankin Idlib
Oct 15, 2017 02:50Gwamnatin kasar Syria ta bukaci kasar Turkia ta janye sojojinta daga yankin Idlib na kasar ba tare da bata lokaci ba , ba kuma tare da wani sharadi ba.
-
Sojojin Iraki Sun Sauke Tutar Kurdawa Da Kudancin Karkuk
Oct 14, 2017 08:19Bayan da sojojin na Iraki suka sauke tutar ta Kurdawa sun maye gurbinta da ta Iraki.